Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Sakataren Harkokin Wajen Amurka Rex Tillerson Yace Tabas Kisan Kare-Dangi Ake Yiwa Yan Rohingya

VOA60 DUNIYA: Sakataren Harkokin Wajen Amurka Rex Tillerson Yace Tabas Kisan Kare-Dangi Ake Yiwa Yan Rohingya
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

Sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson yace tashin hankalin da ake aikatawa a kan Musulmin Rohingya na jihar Rakhine a kasar Myanmar, tamkar kisan kare-dangi ne, wanda kuma shine karon farko da wani jami'in Amurka ya furta.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG