Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: Shugaban Kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita Yana Son Tsayawa Takara Karo Na Biyu

VOA60 Afirka: Shugaban Kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita Yana Son Tsayawa Takara Karo Na Biyu
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

MALI: Shugaban jama’iyya mai mulki ya fadawa daruruwan magoya bayan su a Bamako cewar shugaban kasa Ibrahim Boubacar Keita yana son tsayawa takara karo na biyu.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG