Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron na ziyara a Najeriya.
Shugaba Muhammadu Buhari Da Shugaba Emmanuel Macron Na Kasar Faransa
1
Buhari Da Shugaban Faransa Emmanuel Macron a Fadar Shugaban Kasa
2
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron Na daukar hoton da ake kira dauki da kanka (selfie) tare da fitattun jaruman Nollywood yayin da yake ziyara a jihar Legas Najeriya.
3
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya da shugaba Emmanuel Macron na kasar Faransa
4
Shugaba Muhammadu Buhari da shugaba Emmanuel Macron na kasar Faransa
Facebook Forum