Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: A Dakar Shugaba Macky Sall Ya Halarci Bikin Bude Sabon Gidan Addana Kayyakin Tarihin Bakar Fata

VOA60 Afirka: A Dakar Shugaba Macky Sall Ya Halarci Bikin Bude Sabon Gidan Addana Kayyakin Tarihin Bakar Fata
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Senegal a jiya alhamis shugaba Macky Sall ya halarci bikin bude sabon gidan addana kayyakin tarihin bakar fata, wanda ya kasance na farko mai dauke da kayyakin fasaha na musammana a Dakar babban birnin kasar

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG