Abdoulaye Madassane Alkika na daya daga cikin masu kidar garaya dake tare da wasu matan abzinawa mawaka su uku da suka fara kawo ziyara a nan Amurka daga Jamhuriyar Nijar.
Mata mawakan sun zagaye jihohin Amurka inda suka rera wakokin gargajiya domin nishadatar da masu kallo.
Facebook Forum