Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A China 'Yan Jam'iyyar National Peoples Congress Sun Zabi Aiwatar Da Sabuwar Dokar Tsaro Ta Hong Kong

VOA60 DUNIYA: A China 'Yan Jam'iyyar National Peoples Congress Sun Zabi Aiwatar Da Sabuwar Dokar Tsaro Ta Hong Kong
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A China: 'yan jam'iyyar National Peoples Congress sun zabi aiwatar da sabuwar dokar tsaro ta Hong Kong. Dokar wadda zata rage karfin mahukuntar birnin, ta janyo suka daga kasashen duniya.

​
XS
SM
MD
LG