Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: ‘Yan kasar Mali Sunyi Zanga-zanga A Bamako Ranar Alkhamis Domin Neman A Sako Shugaban Jam’iyyar Adawar Kasar Soumaila Cisse

VOA60 AFIRKA: ‘Yan kasar Mali Sunyi Zanga-zanga A Bamako Ranar Alkhamis Domin Neman A Sako Shugaban Jam’iyyar Adawar Kasar Soumaila Cisse
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

‘Yan kasar Mali sunyi zanga-zanga a (farfajiyar) gaban ginin cibiyar cinnikayar kasar a Bamako a ranar alkhamis domin neman a sako shugaban jam’iyyar adawar kasar Soumaila Cisse wanda masu jihadi sukayi garkuwa da shi wattani uku da suka gabata.

XS
SM
MD
LG