Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Amurka, Wani Bakar Fata A Jihar Georgia Yana Zargin ‘Yan Sanda Da Keta Masa Hakki

VOA60 DUNIYA: A Amurka, Wani Bakar Fata A Jihar Georgia Yana Zargin ‘Yan Sanda Da Keta Masa Hakki
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A nan Amurka, wani bakar fata a Georgia yana zargin ‘yan sanda da keta masa hakki, inda ya zargi ‘dan sanda farar fata cewa ya buga shi da kasa har ya karya masa hannu, duk bisa kuskuren shi mai laifi ne.

XS
SM
MD
LG