Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Yawan Mutanen Da Suka Mutu A Sanadiyyar Gocewar Laka A Wani Mahakkar Ma’adinai Dake Arewacin Myanmar Ya Haura 160

VOA60 DUNIYA: Yawan Mutanen Da Suka Mutu A Sanadiyyar Gocewar Laka A Wani Mahakkar Ma’adinai Dake Arewacin Myanmar Ya Haura 160
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Yawan mutanen da suka mutu a sanadiyyar gocewar laka a wani mahakkar ma’adinai dake arewacin Myanmar yah aura 160, yayin da ake fargabar wasu da dama sun, a yau Jumma’a, yayinda da hukumomi suka ci gaba da lalulube a rana ta biyu.

XS
SM
MD
LG