Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Lamarin Matsalar Tsaro A Najeriya Ya Kai Ga Korar Baki Masu Sha’awar Zuba Jari

TASKAR VOA: Lamarin Matsalar Tsaro A Najeriya Ya Kai Ga Korar Baki Masu Sha’awar Zuba Jari
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:33 0:00

A cikin shirin na wannan makon a birnin Jos dake Najeriya wata kungiya mai zaman kanta ta dukufa wajen wayar da kan mutane don kaucewa furta kalaman kiyayya dake haddasa munanan rikice-rikice a tsakanin al’umma, da wasu sauran rahotanni.

XS
SM
MD
LG