Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Akwai Darussa Da Kasashe Za Su Koya A Rikicin Afghanistan Bayan Janyewar Amurka - Diop

Akwai Darussa Da Kasashe Za Su Koya A Rikicin Afghanistan Bayan Janyewar Amurka - Diop
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:42 0:00

Ministan Harkokin Wajen kasar Mali, Abdoulaye Diop, ya yi karin haske kan tsaron kasashen yankin Sahel yayin da sojojin Faransa suka janye daga yankin. A hirar tasu da wakilin Muryar Amurka, Modibbo Dembele, ministan ya kuma tabo halin da ake ciki yanzu a Afganistan.

XS
SM
MD
LG