Matsalar Cin zarafi tana iya girma ta zame wa al'umma annoba ida ba a dau mataken taimakawa yaran da suke tasowa cikin gidajen da ake cin zarafi ba. Su wanene ahlakin yin hakan ya rataya a wuyar su? Tambayar da shirin ya yi kokarin amsawa ke nan.
Saurari cikakken shirin:
Dubi ra’ayoyi
Ko ka yi rijista da mu? Shiga shafinka
Ba ka yi rijista da mu ba? Yi rijista
Load more comments