Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Gaisuwar Karammar Sallah Da Labarin Fafullatani Mai Kuka A Wajen Wa'azi -Afrilu 30, 2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A shirin A Bari Ya Huce na wannan makon, mun mika gaisuwa ta musamman ga al'ummar Musulmi yayinda ake shirin bukukuwan karamar Sallah.

Mun kuma bada labarin wani Bafullatani da ya je Masallaci inda ake wa'azi ya yi ta rusa kuka.

Saurari cikakken shirin domin jin abinda ya ce ya sa shi kuka:

A Bari Ya Huce: Gaishe-Gaishen Karamar Sallah-24: 00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:24:22 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG