washington, dc —
Kafin mu yi sallama da ‘yar majalisar dokokin Jamhuriyar Nijer Nana Jubi Harouna Mati kuma shugabar kungiyar kare hakkin mata da ake kira Darul Mar'ah da ta bakunci shirin, ta bayyanawa wakilinmu Souley Mummuni Barma yadda dabi’un da zamani ya kawo su ke tasiri a rayuwar matasa da kuma aikata ayyukan asha.
Saurari cikakken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.