Makon da ya gabata, shirin Domin Iyali ya karbi bakuncin shugabar kungiyar kare hakkin mata da ake kira Darul Mar'ah kuma 'yar majalisar dokokin Jamhuriyar Nijer Nana Jubi Harouna Mati domin nazarin rawar da mata a Jamhuriyar Nijar za su iya takawa a yunkurin shawo kan matsalar tsaro da ta assasa fyade a duk fadin kasar. Ta fara bayani kan tasirin amfani da mata a fagen daga a hirar ta da wakilin Sashen Hausa Souley Mummuni Barma lokaci ya kwace mana, inda kuma zamu tashi ke nan yau.
Saurari cikakken shirin:
Dubi ra’ayoyi
Ko ka yi rijista da mu? Shiga shafinka
Ba ka yi rijista da mu ba? Yi rijista
Load more comments