Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kawo Yanzu ‘Yan Boko Haram Da ISWAP Da Iyalansu Dubu 81 Ne Suka Mika Wuya


Kawo Yanzu ‘Yan Boko Haram Da ISWAP Da Iyalansu Dubu 81 Ne Suka Mika Wuya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:38 0:00

Rundunar sojojin Najeriya ta ce fiye da mayakan Boko Haram da ISWAP da iyalansu dubu tamanin da daya ne suka mika wuya kawo yanzu, yayin da ake ci gaba da samun nasarar a yakin da ake yi da ta’addanci. Rundunar sojojin ta kuma ce ta kara ceto wasu ‘yan matan Chibok.

XS
SM
MD
LG