Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Labarin Wata Mai Takaba Da Ta Suma Bayan Ta Amsa Kira Ta Waya Daga Mijinta Da Ya Rasu-Janairu, 21 , 2023


Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu
Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

A wannan makon mun bada labarin wani magidanci da ya yi bulaguro ya je wani wuri da ya burge shi, sai ya kira matarsa ya fada mata zai zo ya dauketa kashe gari, daga kirar matarsa sai ya yi kuskure ya kira wata da mijinta ya rasu bada dadewa ba a matsayin mijinta kuma zai zo ya dauketa gobe.

Saurari shirin domin halin da wannan mata da ta amsa wayar mijinta marigayi:

please wait

No media source currently available

0:00 0:23:03 0:00

XS
SM
MD
LG