Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Mutane Miliyan 4 A Arewa Maso Gabashin Kasar Na Fuskantar Matsanancin Karancin
Ofishin kula da ayyukan jinkai na Majalisar Dinkin Duniya ya kai ‘yan jarida zuwa yankin domin ganin halin da ake ciki.