Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Yaya Lamarin Tsaro Zai Kasance A Najeriya Da Nijar A Sabuwar Shekara?


TASKAR VOA: Yaya Lamarin Tsaro Zai Kasance A Najeriya Da Nijar A Sabuwar Shekara?

No media source currently available

A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, yayin da sabuwar shekarar 2024 ta zo da alkawura dama – shin ya ya lamarin tsaro zai kasance a Najeriya da Nijar, bisa la’akari da nasarori ko akasin haka da aka samu a bangaren tsaron a shekarar da ta kare?

​
XS
SM
MD
LG