Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: Hukumomin Tsaron Jamhuriyar Nijar Sun Cafke Mutanen Da Ake Zargi Da Ayyukan Ta’addanci, Mayu 10, 2024


HAssan Maina Kaina
HAssan Maina Kaina

Shirin Tubalin Tsaro na wanan makon ya tattauna akan hukumomin tsaron Jamhuriyar Nijer sun sanar da cafke daruruwan mutanen da ake zargi da hannu a ayyukan ta’addanci da sauran al’amura masu nasaba da aika-aikar ‘yan bindiga, fataucin miyagun kwayoyi da dai sauransu.

A inda a daya bangare dai bayanai ke cewa kungiyoyin ta’addanci sun kara zafafa kai hare-hare, da yi wa jama’a barazana a wasu kauyukan karkarar Tilabery mai makwaftaka da kasashen Mali da Burkina Faso.

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

TUBALIN TSARO: Hukumomin Tsaron Jamhuriyar Nijar Sun Cafke Mutanen Da Ake Zargi Da Ayyukan Ta’addanci, Mayu 10, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:30 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG