Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: Mahawarar Magance Matsalar Tsaro Cikin Gaggawa A Najeriya, Afrilu 12, 2024


HAssan Maina Kaina
HAssan Maina Kaina

ABUJA, NIGERIA - Shirin Tubalin Tsaro na wanan makon ya tattauna akan tarukan nazari kan lalabo yadda za'a magance matsalar tsaro cikin gaugawa a Najeriya. A daya daga cikin wadanan tarurukan hukumomin shige- da- fice na kasar sun yi kira ga jama'a da su daina sayar da man fetur, saboda ga ‘yan bindiga dake cikin dazuzuka.

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

TUBALIN TSARO: Mahawororin Magance Matsalar Tsaro Cikin Gaggawa A Najeriya, Afrilu 12, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:57 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG