Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Hira Da Mansour Sani Kashi Na Daya- Maris, 02, 2022


Alheri Grace Abdu

A shirin lafiyarmu na wannan makon, mun karbi bakuncin wakilin mu Mansour Sani wanda banda kasancewar shi dan jarida, ya kuma yi fice a fannin waka.

Mun kuma bada labarin wani Basakkwace da rikici ya hada shi da wani matashi dan damben zamani.

Saurari cikakken shirin:

A Bari Ya Huce: Hira Da Mansour Sani Kashi Na Daya -24: 00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:25:53 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG