Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Labarin Talaka Mai Zagin shugabanni- Maris, 26, 2022


Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun bada labarin wani talaka mai yawan zagin shugabanni. Da wani attajiri ya ji labari ya je ya kuma ji da kunnensa, sai ya gayyaci talakan ofishinsa da nufin taimaka mashi, sai dai talakan ya gamu da rashin sa'a ya bi sawun wadanda ya ke zagi.

Saurari shirin ka ji cikakken labarin:

A Bari Ya Huce: Labarin Talaka Mai Zagin Shugabanni-24: 00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:25:04 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG