Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Labarin Barawo Da Mai Wasa Da Kura- Fabrairu 11, 2023


Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu
Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

A shirin A bari Ya Huce na wannan makon mun bada labarin wani barawo da ya shiga gidan mai wasa da kura bai sani ba, kurar tana kwance a bakin kofa sai da ya tashi fita ya ganta.

Saurari cikakken shirin domin jin abinda ya faru:

A BARI YA HUCE: Labarin Barawo Da Mai Wasan Kura
please wait

No media source currently available

0:00 0:22:43 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG