Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Labarin Dattijo Da Ya Yi Makuwa- Fabrairu, 19, 2022


Alheri Grace Abdu

A shirin lafiyarmu na wannan makon, mun bada labarin wani dattijo da ya yi makuwa ya zauna kan hanya yana ta shara kuka. Yana cikin kuka sharbe- sharbe sai wani matashi da ya bi kan hanyar ya tsaya ya tambaye shi abinda ya ke yi wa kuka. Maimakon dattijon ya gayawa matashin abinda ya ke yi wa kuka sai ya yi ta gaya mashi irin abinda ya ke burge shi a rayuwar shi.

Saurari shirin ka ji abinda a karshe dattijon ya ce yana sa shi kuka:

A Bari Ya Huce: Labarin Dattijo Da Ya Yi Makuwa-24: 00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:25:05 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG