Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Bari Ya Huce: Labarin Lado Da Tanko Sarakan Karya, Octoba, 19, 2019


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Daya daga cikin labaran da muka bayar a shirin A Bari Ya Huce na wannan makon, shine na Lado da Tanko makaryata, wadanda kowa yake gani yafi dayan karya. Lado yace jaririn dake ciki ya gaishe shi sabili da ya yi kama da mahaifinsa. Shi kuwa Tanko yace direban motar da ya shiga ya mutu amma suka yi tafiyar sama da sa'oi hudu ba tare da sun san ya mutu ba sai da suka kai garin da zasu sauka.

A cikinsu wanene yafi karya?

A Bari Ya Huce- Makaryata sun gwada kwarewarsu
please wait

No media source currently available

0:00 0:22:58 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG