Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Labarin Mahaukata Uku, Afrilu, 03, 2021


Alheri Grace Abdu

Wani mahaukaci ne ya gudu daga gidan mahaukata bayan ya koma gida sai ya dauki wayarsa ya kirawo asibitin yana tambaya ko yana nan a dakin da ya baro domin tabbatar da cewa ya gudu.

Sai kuma labarin makauhacin da ya tube kayansa a kasuwa ya ba wani mahaukaci da ke tafiya tsirara domin rufe tsiraicinsa.

Saurari shirin ka gaya mana wanda ya fi wauta:

A Bari Ya Huce: Labarin Mahaukata Uku-24: 00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:23:58 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG