WASHINGTON, D.C. —
A cikin shirin mu na wannan makon wakilin Muryar Amurka daga birnin Yamai a Jamhuriyar Nijar Souley Moumouni Barma ya aiko mana da rahoto na musamman akan yadda hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasar ta cafke wasu diloli masu kokarin sarrafa lodin kwayoyi cikin kasuwanni da wasu yankuna.
Dubi ra’ayoyi
Ko ka yi rijista da mu? Shiga shafinka
Ba ka yi rijista da mu ba? Yi rijista
Load more comments