Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A DAWO LAFIYA: Batun Yadda Ake Yawan Dora Wa Direbobin Laifin Yawaice-Yawaicen Hatsiran Ababen Hawa, Kashi Na Biyu - Yuli 1, 2023


Baba Makeri
Baba Makeri

A makon da ya gabata mun fara tattaunawa da Mohammed Aminu Yusuf babban sakataren kungiyar direbobi ta Concern Drivers of Ghana a kan yanda direbobi zasu kare kansu daga zargi da ake musu na su ne ke haddasa hatsiran ababen hawa dake sanadiyar mutuwar mutane da kuma jikata wasu, bakon namu ya kai inda yake cewa saboda rashin mutunta aikin direbobi ko zanga zangar da zasu domin gabatar da kokensu basu samun izinin gudanarwa.

Saurari cigaban hirar:

A Dawo Lafiya
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:07:13 0:00

XS
SM
MD
LG