Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Duniya: A Indonesia Akalla Mutane 844 Suka Mutu Sakamakon Girgizar Kasa Mai Karfin Maki 7.5

VOA60 Duniya: A Indonesia Akalla Mutane 844 Suka Mutu Sakamakon Girgizar Kasa Mai Karfin Maki 7.5
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Indonesia: A kalla mutane 844 aka tabbatar sun mutu wasu 48,000 kuma sun rasa muhallan su sakamakon girgizar mai karfin maki 7.5 da kuma ya haddasa igiyar ruwa da ake ma lakabi da Tsunami ranar Juma’a a Indonesia.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG