Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Ivory Coast, An Gwabza Fada Tsakanin Dakarun Gwamnati Da Magoya Bayan Laurent Gbagbo

Tsohon PM Ivory Coast, Charles Konan Banny, shugaban kwamitin sulhun kasar.

Shaidun gani da ido a birnin Abidjan na Ivory Coast, sun bada labarin cewar an gwabza fada tsakanin sojin Gwamnati da sauran mayakan tsohon shugaba Laurent Gbagbo wanda aka hambaras.

Shaidun gani da ido a birnin Abidjan na Ivory Coast, sun bada labarin cewar an gwabza fada tsakanin sojin Gwamnati da sauran mayakan tsohon shugaba Laurent Gbagbo wanda aka hambaras.

Mazauna unguwannin Abidjan sun tabbatar da rahoton gwabza fadan a wajen unguwannin Yopougon. Kuma wani jami’in kungiyar agaji ta Red Cross ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Associated Press cewar jami’an Red Cross sun gano gawarwakin wadanda aka kashe a fadan akalla guda 60.

XS
SM
MD
LG