Accessibility links

VOA60 DUNIYA: Daruruwan Yahudawa Ne Suka Halarci Janaizar Raziel Sheva, Limamin Yahudawa Dan Shekaru 35, Da Aka Kashe


A yammacin kogin Jordan daruruwan yahudawa ne suka halarci janaizar Raziel Sheva, limamin yahudawa dan shekaru 35, da aka kashe a daren Talata, da ta gabata a kusa da sansanin ‘yan share wuri zauna da ake kira kira Havat Gilad dake kusa da Karin Nablus.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG