Accessibility links

A Jihar Niger Ana Zargin Sai An Bada Cin Hanci Kamin Maniyyata Su Sami Kujerar Hajji

  • Aliyu Imam

Mahajjata suke aikin hajji.

A Jihar Niger dake arewacin Nijeriya masu aikin hajjin bana suna zargin an tilas ta musu bada cin hanci kamin a basu kujerar tafiya aikin hajjin bana.

A jihar Niger ana zargin ana cuwa-cuwar aikin Hajjin Bana. Wadanda suka samu kujerar aikin hajjin bana a wasu sassan jihar sun ce sai da suka bada cin hancin daga Naira dubu dari zuwa sama. Kamar yadda zaku ji cikin wannan rahoto da wakilinmu Mustapaha Nasiru Batsari ya aiko mana daga Minna.

XS
SM
MD
LG