Accessibility links

VOA60 DUNIYA: ETHIOPIA Ana Shirin Kaddamar Da Wani Sabon Jiragin Kasa Da Aka Kashe Dala Biliyan Hudu


Ana shirin kaddamar da wani sabon jiragin kasa da aka kashe dala biliyan hudu, wanda zai rika zirga-zirga tsakanin Addis Ababa da Djibouti wanda kuma ya maida kwanakin da ake kwashewa akan hanya zuwa sa’oi.

XS
SM
MD
LG