Accessibility links

VOA60 DUNIYA: HUNGARY An Soke Zaben Jin Ra'Ayin Jama'a Akan Kin Amincewa Da Adadin Bakin Da Za A Raba Da Tarayyar Turai Ta Tsara


An soke zaben jin ra'ayin jama'a akan kin amincewa da adadin bakin da za a raba da Tarayyar Turai ta tsara, inda kashi 40 tshikin dari kacal na masu zabe suka jefa sahihan kuri'u.

XS
SM
MD
LG