Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Mulkin Buhari Sai An Sha Yunwa Tukunna - Shaikh Albani


Sheikh Muhammad Awwal Albani Zaria, wanda yace sai an sha yunwa amulkin Buhari kafin a samu mafita

Koke koken yunwa da talauci a Najeriya sai karuwa su keyi har wasu ma suna neman dorawa Shugaba Buhari alhakin wuyar da suke sha

Shirin Dimokradiya ya sake waiwayar wannan matsalar yunwa da talauci da ta addabi Najeriya.

Shugabannin addinai sun kira gwamnatin Buhari da ta duba wannan matsala cikin gaggawa tare da samar da mafita.

Na baya bayan nan su ne shugabannin addinin Kirista da suka kira gwamnatin tarayya ta dauki matakai da zasu tsamo jama'a daga irin halin kunci rayuwa da suka fada ciki.

Shi ma Mai Martaba Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar III ya kira gwamnati ta bude iyakar kasar domin shinkafa ta shigo.

Shugaba Muhammad Buhari
Shugaba Muhammad Buhari

Ga shirin Dimokradiya da bayanai tare da sake duba jawaban Shaikh Muhammad Albani da ya yi fiye da shekara daya kafin ma a zabi Shugaba Buhari.

Ga ciakken rahoto.

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:18 0:00

Shugaba Joe Biden ya zama Shugaban Amurka na 46

Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris

BIDIYO: Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:51 0:00

An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris

BIDIYO: An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:35 0:00

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46
please wait

No media source currently available

0:00 1:45:22 0:00
XS
SM
MD
LG