Accessibility links

Wasu malamai sun janyo hankali ga bukatar gyara fuskar masallatan Nigeria don suyi daidai da sahihiyar Al-Qibla

Wani bincike da wasu shehunan malamai suka gudanar a Nigeria ya nuna cewa akwai masallatai da yawa dake kasar wadanda basa dubin al-Qibla da kyau. Daya daga cikin malaman, Shiekh Abubakar Ibrahim dake wa’azi a masallattai daban-daban dake Kaduna yace binciken nasu ya nuna cewa aksarin masallatai da dama dake nan cikin Kaduna wadanda ya kamata su fuskanci inda Ka’aba take a Makkah, kasar Saudi Arabia, amma sai suka kasance suna duban wasu kasashe ne kamar India, Kenya da Ethiopia. A hirarsu da Aliyu Mustaphan Sakkwatto, malamin ya bada karin hasken abinda suka gano da yadda ake kokarin gyara lamarin:

XS
SM
MD
LG