Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Albarkacin Sallar Layya Sarkin Sasa Yayi Kira A Zauna Lafiya


Musulmi na sallar Idi

Alhaji Muhammadu Haruna mai yasin Katsina, sarkin Sasa yayi kiran ne bayan sallar Idi a Ibadan

Sarkin Sasa, Sardaunan yamma Alhaji Muhamadu Haruna mai yasin Katsina yayi kira ga 'yan Najeriya su hada kai su zauna lafiya. Ya ce sai da zaman lafiya kowane dan Najeriya zai iya rayuwa da samun ci gaba.

Sarkin na Sasa yayi wannan furuci ne a Ibadan bayan sallar Idi.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:58 0:00
Shiga Kai Tsaye


Sai dai a yayin da wasu suka yi Sallar Layya cikin wadata da falala, wasu kuma sun yi ta cikin hakuri da godiyar Allah.

Wakilin Sashen Hausa a shiyar Ibadan Hassan Umaru Tambuwal ne ya aiko da rahoto.

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG