WASHINGTON, DC —
A shirin Domin Iyali na wannan makon, mahalarta taron bibiya da Muryar Amurka ta shirya kan matsalar sace kananan yara, sun bayyana irin rawar da makarantun tsangaya zasu iya takawa a fannin ilimi.
Saurari cikakken shirin.
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.