Accessibility links

Allurar Rigakafin Cutar Shan Inna a Nijar a Jihohin Dake Makwaptaka da Najeriya


Ma'aikatan bada allurar rigakafin cutar shan inna
Kimanin yara fiye da miliyan uku ne za'a yi ma allurar rigakafin cutar shan inna a jihohin dake makwaptaka da Najeriya a cikin jamhuriyar Nijar. Mahukunta a Nijar sun dauki mataki ne domin bullowar cutar a wasu sassa a Najeriya.

Dama a kasar ta Nijar magabata da malamai da sauran al'umma sukan hada kai da masu bada maganin ba tare da wata cece-kuce ba kamar yadda zaku ji a rahoton da Abdullahi Maman Ahmadu ya aiko.

XS
SM
MD
LG