Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ambaliyar Ruwa Ta Yi Barna A Jihohin Adamawa Da Taraba

Bayan hukumomin kasar Kamaru sun yi gargadin cewa a bana zasu sako ruwa da ga Madatsar ruwan Ladgo da ka iya shafan wasu jihohin Najeria uku, yanzu haka ambaliyar ruwa tuni ta soma barna a wasu sassan jihohin Adamawa da Taraba dake makwabtaka da Kamarun inda har an soma samun asarar rayuka da dukiya.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG