Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka Tace Babu Wani Farin Hula Da Aka Kashe A Harin


Babban zauren Majalisar dinkin duniya da kwamitin Sulhun ta sun zabi alkalai da zasu yi aiki a kotun duniya, wani bangaren shari'a na Majalisar .

Babban zauren majalisar dinkin duniya da kwamitin sulhu sun kada kuri'ar, zaben Ronny Abraham, na kasar Faransa da Abdulqawi Ahmed Yusuf, daga Somalia. Sai kuma sababbin alkalai guda biyu da suka hada da Antonio Augusto Cancado Trindade dan kasar Brazil da kuma Nawaf Salam daga Lebanon.

An zabo dukkaninsu ne su yi aiki na wa’adin shekaru tara daga wata Faburairun badi.

A halin da ake ciki kuma rundunar Amurka ta kai farmaki ta sama kan kungiyar al-Shabab ta kasar Somalia a jiya Alhamis kuma ta kashe 'yan kungiyar al-shabab da dama, a cewar ma’aikatar tsaron Amurka.

Harin jirgi mara matukin ya auna yankin Bay, na kasar Somalia, wanda ke kimanin kilomita 160 daga yammacin babban birnin kasar Mogadishu a cewar mai Magana da yawun ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon Audricia Harris kamar yadda ta fadawa Muryar Amurka.

Facebook Forum

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Gobara A Jihar New York

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Suka Mutu A Gobara A Jihar New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG