Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Gudanar Da Zaben Gwamnan Jahar Kogi


Alamar INEC
Alamar INEC

Yayin da jama'a ke sauraron sakamakon zaben da aka gudanar a jahar Kogi ta yankin tsakiyar Najeriya, masu ruwa da tsaki na yabawa da yadda aka gudanar da zaben

Yau aka gudanar da zaben gwamnan jahar Kogi ta yankin tsakiyar Najeriya, inda masu saka ido na ciki da wajen Najeriya su ka bi Kadin abin da ke gudana.

Masu kada kuri’a da jami’an saka ido na kasashen waje da na Najeriya da ma jami’an hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta (INEC) sun bayyana ra’ayinsu game da zaben.

Ga cikakken rahoton daga wakilinmu a jahar Naija, Nasiru Batsari, wanda a yanzu haka yak e Lokoja, hedikwatar jahar ta Kogi:

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:17 0:00
Shiga Kai Tsaye

XS
SM
MD
LG