Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kai Farmaki Kan Mayakan Boko Haram a Yankin Tafkin Chadi

Rundunar dakarun kasashen yankin tafkin Chadi da ake kira MNJTF a takaice ta kaddamar da wani gagarumin farmaki na bai daya kan mayakan Boko Haram da ISWAP a tsibiran yankunan tafkin da ake kira Tumbus.

Photo: AFP

XS
SM
MD
LG