Accessibility links

An kamalla wassanin Premier League na Nigeria

  • Aliyu Mustapha

An kamalla wassanin Premier League na Nigeria

Gasar Premier ta Nigeria ce mafi daukan lokaci fiyeda kowace a duniya?

Karshenta dai an kamalla gasar wassanin Premier League na Nigeria da suka dauki fiyeda wattani 13 ana yinsu. Wakilinmu a Kano, Rilwanu Idris Malikawa na dauke da rahoton musamman kan matsayin kungiyoyin kwallon kafa daban a cikin gasar.

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG