Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar kwallon kafa ta Ghana ta cika shekaru 100 da kafawa


Hearts of Oak na Ghana

Enugu Rangers na Nigeria sun bata armashin shagulgullan taya Hearts of Oak na Ghana murnar cikar shekaru 100 da kafuwa.

Magoya bayan kungiyar kwallon kafar Hearts of Oak ta Accra a Ghana nab akin cikin ganin yadda kungiyar Enugu Rangers na Nigeria suka ci kungiyar tasu a daidai lokacinda take bukukuwan cikarta shekaru 100 da kafuwa. Daga birnin na Accra, wakilinmu Baba Yakubu Makeri ya aiko mana wannan rahoton:

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG