Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kara Kama Wasu 'Yan Najeriya da Makudan Kudi a Kasar Afirka ta Kudu


A wannan karo wadanda aka kama su dauke da kudi dola miliyan 5 da dubu dari 7

Makonni uku bayan kama dolar Amurka miliyan tara da dubu dari uku a cikin jirgin saman shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya da hukumomin kasar Afirka ta Kudu suka yi, sai ga shi kuma, an kara kama wasu 'yan Najeriyar a kasar ta Afirka ta Kudu da wasu kudade dola miliyan biyar da dubu dari bakwai su ma kamar na farkon, na sayen makamai ne ta haramtacciyar hanya.

A kan wannan batu ne wakilin Sashen Hausa a shiyyar yammacin Najeriya Hassan Umaru Tambuwal ya tattauna da wani tsohon soja mai suna Mallam Dauda Dodo wanda ya ce gaskiya a irin tsarin da yayi aikin soja ba haka ake sayen makamai ba:

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:56 0:00
Shiga Kai Tsaye

Jaridar City Press ta kasar Afirka ta Kudu ta tabbatar da cewa wadanda aka kama da kudaden sayen makamai suka je.

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG