Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU: Batun Rashin Samar Da Bankuna A Yankin Arewacin Najeriya-Kashi Na Karshe, Fabrairu 22, 2023


Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Shirin na wannan makon na tattaunawa ne akan bukatar kafa cibiyoyin kudi a Arewa da sauran hanyoyin raya arziki musamman a yankunan karkara.

ABUJA, NIGERIA - Kazalika wani Malamin addini Pastor Amichi Abu ya bayyana hanyoyin da za a iya bi wajen dawowa ainihin fahimtar juna a tsakanin Al'ummar Arewa.

Arewa House
Arewa House

Saurari cikakken shirin daga Nasiru Adamu El-Hikaya:

AREWA A YAU: Karashen Shirin Shawarar Kafa Bankuna A Yankin Arewacin Najeriya, Fabrairu 22, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:35 0:00

XS
SM
MD
LG