Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Asarar da hare haren Boko Haram ta janyo a Damaru

Wani dan sanda yana duba gine gine da ababan hawa da kuma makamai bayan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a Damaturu ranar 25 da 25 ga watan Oktoba. Rundunar sojoji da kuma jami’an asibiti sun ce artabun da aka yi na tsawon sa’oi biyar tsakanin kungiyar mai tsats-tsauran ra’ayi da jami’an tsaro, a babban birnin jihar Yobe, ya yi sanadin kashe mayaka 90 da sojoji 23 da kuma jami’an ‘yan sanda 8.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG