‘Yan Najeriya da dama sun ce ba sa goyon bayan cire tallafin man fetur da gwamnatin kasar ke shirin yi a shekara mai kamawa, inda suka ce ba sa son tukwicin Naira dubu biyar biyar a kowanne wata, domin rage radadin cire tallafin man.
‘Ba Ma Goyon Bayan Matakin Cire Tallafin Mai’
Labarai masu alaka
Za ku iya son wannan ma
-
Maris 25, 2023
Hanyoyin Magance Kurjin Ido Da Ake Kira Stye
-
Maris 25, 2023
Kalubalen Samar Da Kiwon Lafiya a Nahiyar Afirka